Kasar Sin Ta Bukaci EU Ta Samar Da Ci Gaba Game Tattaunawar Da Suke Yi Kan Farashin Motoci Masu Amfani Da Lantarki Na Sin

Kasar Sin ta ce, tana fatan Tarayyar Turai EU za ta dauki kwararan matakai nan ba da jimawa ba, domin su hada hannu wajen samun ci gaba kan tattaunawarsu game da yarjejeniyar tsayar da farashin motoci masu amfani da lantarki kirar kasar Sin.

 

Kakakin ma’aikatar kula da harkokin…

Kasar Sin Ta Bukaci EU Ta Samar Da Ci Gaba Game Tattaunawar Da Suke Yi Kan Farashin Motoci Masu Amfani Da Lantarki Na Sin …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment