Kasar Sin Na Goyon Bayan Siriya Wajen Lalubo Hanyar Sake Gina Kasar Ta Hanyar Tattaunawa Da Bangarorin Da Abin Ya Shafa …C0NTINUE READING HERE>>>
Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya bayyana a yau Jumma’a cewa, kasarsa tana goyon bayan Siriya wajen tabbatar da zaman lafiya tun da wuri, kuma tana goyon bayan kasar wajen samar da shirin sake gina kasar, da zai dace da muradun al’ummar kasar ta hanyar tattaunawa da bangarorin da abin ya shafa.
Wang ya bayyana hakan ne a lokacin da aka yi masa tambaya game da ra’ayin kasar Sin kan halin da ake ciki a kasar Siriya, yayin wani taron manema labarai na hadin gwiwa…
Kasar Sin Na Goyon Bayan Siriya Wajen Lalubo Hanyar Sake Gina Kasar Ta Hanyar Tattaunawa Da Bangarorin Da Abin Ya Shafa …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>