Kasafin Kudin 2025 Zai Rage Hauhawar Farashi Zuwa Kaso 15

washington dc — 

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana cewa kasafin kudin kasar na 2025 ya yi hasashen raguwar hauhawar farashin kaya daga kaso 34.6 da take a yanzu zuwa kaso 15 cikin 100 a shekara mai kamawa.

Ya bayyana hakan ne a jawabinsa yayin gabatar da kasafin kudin Najeriya na…

Kasafin Kudin 2025 Zai Rage Hauhawar Farashi Zuwa Kaso 15 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment