Kasafin 2025: Majalisa Ta Yi Barazana, Za a Iya Hana Ma’aikatun Gwamnati Kudin Kashewa

Kasafin 2025: Majalisa Ta Yi Barazana, Za a Iya Hana Ma’aikatun Gwamnati Kudin Kashewa …C0NTINUE READING HERE >>>

Majalisar dattawa za ta hana wasu ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya kasafin kudin shekarar 2025An yi barazanar ga dukkanin hukumomin da suka ki bayyana domin kare kasafin kudin da gwamnati ta ware masuShugaban kwamitin majalisar mai binciken kudi, Sanata Sani Musa ya ce ba za su lamunci kin zuwa kare kasafin ba

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka…

>

Leave a Comment