Kano: Majalisa ta amince da gyara dokar hukumar kawata birane

Kano: Majalisa ta amince da gyara dokar hukumar kawata birane …C0NTINUE READING HERE >>>

Majalisar dokokin Kano ta amince da fara gyaran dokar da ta kafa hukumar kawata birane ta jihar domin shigar da Kano sahun birane masu kyau a duniya da kuma habaka hanyoyin samun kudin haraji.

Amincewa ayi gyaran dokar ya biyo bayan kudurin da Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Tarauni Kabiru Dahiru Sule ya gabatar.

Dan majalisar yace a dokar hukumar ta shekarar da muke ciki ta 2024 akwai wurare da yawa suke bukatar gyare-gyare, Wanda Idan aka gyara su za’a Samar…

>

Leave a Comment