Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada kudurinsa na yaki da rashin abinci mai gina jiki da inganta lafiyar mata da yara ta hanyar fitar da Naira miliyan 500 a matsayin kudin tallafin haɗin gwiwa da UNICEF a jihar.
A cikin wata sanarwa da mai magana da…
Kano: Gwamnati za ta kashe N670m wajen yakar rashin abinci mai gina jiki …C0NTINUE READING >>>>