Kannywood Ta Ciri Tuta: Za a Haska Fim Ɗin Hausa a Ƙasar Saudiya a Karon Farko …C0NTINUE READING HERE >>>
A karon farko a tarihi, za a haska fim ɗin Hausa a wata sinima da ke birnin Jeddah na Saudiya a yau Litinin, 9 ga DisambaRahama Sadau da Abdul Amart ne suka shirya fim ɗin mai “Mamah” kuma za a haska shi a bikin baje kolin fina finai na Red SeaA cewar jaruma Rahama Sadau, wannan babbar nasara ce ga masana’antar Kannywood yayin da ake shirin tantance fim din
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da…
>