Fitacciyar ‘yar wasan kwaikwayo, Rayya Kwana Casa’in, ta saki hotuna don murnar zagayowar ranar haihuwartaAdam A Zango ya aika mata da sakon fatan alheri, yana addu’ar Allah SWT ya albarkace ta, ya kuma kara mata daukakaA yayin da wasu suke taya jarumar murna tare da addu’o’i,…
Kannywood: Jaruma Rayya Kwana Casa’in Ta Saki Zafafan Hotunan Murnar Ranar Haihuwa …C0NTINUE READING >>>>