Kamfanonin Hada-Hadar Kudi Na Kasashen Waje Na Fadada Harkokinsu A Kasar Sin

Kamfanonin Hada-Hadar Kudi Na Kasashen Waje Na Fadada Harkokinsu A Kasar Sin …C0NTINUE READING HERE >>>

Ganin yadda take kara aiwatar da manufar bude kofa ga kasashen waje ta fannin hada-hadar kudi a zahirance, kasar Sin tana fadada bude kofarta ga kasashen ketare a fannin hada-hadar kudi yadda ya kamata, kana ana gaggauta kafa wani tsarin kudi dake bude wa juna kofa, wanda ba taimakawa kamfanonin kasar Sin fita waje kawai yake yi ba, har ma yana taimakawa sosai ga shigowa da kyakkyawan jarin waje a kasar ta Sin, da zummar shiga cikin ayyukan raya kasuwar hada-hadar kudi ta kasar, da…

>

Leave a Comment