Jihar Bayelsa ta baiwa ma’aikata hutun mako guda

Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya bada hutun mako guda ga ma’aikatan jihar a matsayin wani bangare na bikin Kirsimeti.

A cewar sanarwar da Kwamishiniyar labarai ta jihar Hajiya Ebiuwou Koku-Obiyai, ta fitar, hutun zai fara daga ranar 24 ga Disamba, 2024, zuwa ranar 30 ga…

Jihar Bayelsa ta baiwa ma’aikata hutun mako guda …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment