Jarumar Kannywood Bilkisu Salis ta gamu da fushin mutane kan shigar da ta yi a wasu sababbin hotuna da ta saki kwanan nanMasu bibiyar jaruma Bilkisu sun yi tsokaci iri-iri, wasu na yabawa kyawunta, yayin da wasu da dama ke caccakar shigar da ta yiSama da mutane 1,100 sun nuna alamar…
Jarumar Kannywood, Bilkisu Ta Saki Sababbin Hotuna da Suka Bayyana Surar Jikinta …C0NTINUE READING >>>>