Jarin kai tsaye na Sin a kasashen waje wanda ba na tsabar kudi ba, ya karu da kaso 11.2 zuwa dalar Amurka biliyan 128.63 a watanni 11 na farkon bana.
Ma’aikatar kula da cinikayya ta kasar ta ce, daga watan Janairu zuwa Nuwamba, jarin kai tsaye da ba na tsabar kudi ba da…
Jarin Kai Tsaye Da Ba Na Kudi Ba Na Sin A Kasashen Waje Ya Karu Da 11.2% Cikin Watanni 11 Na Farkon Bana …C0NTINUE READING >>>>