Jami’ar Kwara Ta Rage Wa Masu Bukata Ta Musamman Kudin Karatu

Jami’ar Kwara Ta Rage Wa Masu Bukata Ta Musamman Kudin Karatu …C0NTINUE READING HERE >>>

Jami’ar Jihar Kwara (KWASU) ta sanar da rage Naira 100,000 na kudin makaranta ga dalibai masu bukata ta musamman. 

 

Mataimakin shugaban jami’ar, Farfesa Shaykh-Luqman Jimoh ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da mukaddashin daraktar hulda da jami’ar, Dr. Saidat Aliyu ta fitar.

Hakazalika, ya ce jami’ar tana aiwatar da tallafin Naira 50,000 kowane wata ga ma’aikatan jami’ar masu fama da bukata ta musamman tare da ƙarin guraben aikin yi ga masa a fannin koyarwa na…

>

Leave a Comment