Jami’ar Abuja Ta Samu Sabuwar Shugaba bayan an Dade Ana Takaddama

Farfesa Aisha Maikudi ta zama sabuwar shugabar jami’ar Abuja (UniAbuja) wacce ke a birnin tarayyaA ranar Talata, 31 ga watan Disamban 2024 majalisar gudanarwar jami’ar ta amince da naɗin Farfesa Aisha MaikudiNaɗin na ta ya kawo ƙarshen taƙaddamar da aka daɗe ana yi kan shugabancin…

Jami’ar Abuja Ta Samu Sabuwar Shugaba bayan an Dade Ana Takaddama …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment