Jakadan Sin Ya Gana Da Ministan Wajen Najeriya

Jakadan Sin Ya Gana Da Ministan Wajen Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

Jakadan kasar Sin a Tarayyar Najeriya Mista Yu Dunhai, ya gana da ministan harkokin wajen kasar Yusuf Tuggar, a ranar Alhamis. Yayin ganawar ta su, jami’in na kasar Sin ya ce a tsawon lokaci Sin da Najeriya sun raya huldar kut-da-kut, kuma tushen wannan hulda shi ne girmama juna, da amincewa da juna, gami da kokarin rufa wa junansu baya. 

 

Kaza lika Yu, ya ambaci ziyarar da shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya kai kasar Sin a watan Satunban da ya wuce, tare da halartar taron…

>

Leave a Comment