Halin da Ake Ciki a Kano bayan Arangama kan Rigimar Sarauta, an Janye Jami’an Tsaro …C0NTINUE READING HERE >>>
Rahotanni sun tabbatar da cewa lamura sun koma yadda suke bayan janye jami’an tsaro a fadar Sarki Muhammadu Sanusi II Da safiyar yau Asabar 7 ga watan Disambar 2024 komai ya dawo yadda yake bayan arangama a jiya Juma’a kan rigimar sarauta a birnin Kano Wannan na zuwa ne bayan sabuwar rigimar sarauta ta barke da aka hana Sanusi II zuwa nadin hakimin Bichi a jihar
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin…
>