Halima Aliko Dangote Ta Nemi A Ba Mata Damar Shiga Harkokin Kasuwanci Yadda Ya Kamata …C0NTINUE READING HERE>>>
Halima Aliko Dangote, Babbar Darakta a Rukunin Kamfanonin Dangote; ta bayyana kasuwancin da iyali suka kafa, a matsayin wanda ke taimakawa wajen ci gaba da habaka tattalin arzikin duniya.
Haka zalika, wannan kasuwanci yana bai wa masu sanya hannun jari da dama tare da taimakawa al’ummar duniya baki-daya; ta hanyar samar da ci gaban tattalin arziki da kuma samun gogewar aiki da juriya.
Wannan jawabi, ya fito ne daga bakin Babbar Daraktar ta Rukunin Kamfanonin Dangoten; wanda ta…
Halima Aliko Dangote Ta Nemi A Ba Mata Damar Shiga Harkokin Kasuwanci Yadda Ya Kamata …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>