Hafsan Hafsoshi Ya Gano Bakin Zaren kan Samar da Tsaro a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS), Janar Christopher Musa, ya taɓo batun samun tsaron ƙasa a NajeriyaJanar Christopher Musa ya yi nuni da cewa ƙarfin sojoji kaɗai ya yi kaɗan wajen samar da tsaron ƙasa a NajeriyaHafsan hafsoshin ya bayyana cewa bayan ayyukan sojoji, akwai sauran abubuwan da ake buƙata domin cimma hakan
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
FCT, Abuja -…
>