Hada Kan Atiku da Obi Kadai zai kawo karshen mulkin APC a 2027, Paul Ibe …C0NTINUE READING HERE >>>
Paul Ibe ya ce Atiku Abubakar da Peter Obi sun gane kuskurensu, kuma sun shirya haɗewa wuri ɗaya domin karya APCHadimin tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce maigidansa ya fara tuntuɓar ƴan adawa domin su haɗa kai su yi aiki tareYa ce haɗuwar Atiku Obi ce kaɗai hanyar da ta rage idan ana son kawo ƙarshem gwamnatin APC a Najeriya
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da kullum
Abuja -…
>