Gwamnatin Tinubu za ta kafa banki na musamman domin ba matasa jari

Ministan Matasan Najeriya, Ayodele Olawande ya ce za a kafa wani banki na matasa domin bunkasa rayuwarsu Ayodele Olawande ya bayyana cewa Najeriya tana da sama da kashi 60% na matasa, kuma samar musu da tallafi zai kawo ci gabaMa’aikatar matasa ta ce tana tattaunawa da Shugaba Bola…

Gwamnatin Tinubu za ta kafa banki na musamman domin ba matasa jari …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment