Gwamnatin Tinubu Ta Fadi Yadda za a Samu Sauki a Shekarar 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>
Ministan Kudi, Wale Edun, ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya zai samu ingantuwa a shekara mai zuwa Wale Edun ya bayyana cewa karin kudin shiga zai rage yawan basussuka da kuma bunkasa tattalin arzikin kasaHaka zalika ministan ya bayyana cewa kasafin kudin 2025 zai samar da ci gaba mai dorewa da amfani ga duk ‘yan Najeriya
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci,…
>