Gwamnatin Tarayya Ta Wanke Mutane 888 Daga Zargin Ta’addanci

Gwamnatin Tarayya ta bayyana wanke mutane 888 da ake zargi da aikata ayyukan ta’addanci, bayan rashin isassun hujjoji da ke tabbatar da laifin da ake zarginsu da shi, duk da tsawon shekarun da suka shafe a hannun hukuma.

A zaman shari’ar da cibiyar yaƙi da ta’addanci ta Nijeriya,…

Gwamnatin Tarayya Ta Wanke Mutane 888 Daga Zargin Ta’addanci …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment