Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Ranar 25 ga Disamba, 26, 1 ga Janairu Ranar Hutu

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba, da Alhamis, Disamba, 25 da 26, 2024, da kuma Laraba 1 ga Janairu, 2025, a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Kirsimeti, Boxing da kuma sabuwar shekara.

 

Ministan harkokin cikin gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, wanda ya bayyana hakan a…

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Ranar 25 ga Disamba, 26, 1 ga Janairu Ranar Hutu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment