Gwamnatin tarayya ta ba da hutun karshen shekara

Gwamnatin tarayya ta ayyana Laraba da Alhamis, da kuma 1 ga Janairu, 2025 a matsayin ranakun hutu a kasa baki daya.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban daraktan ma’aikatar cikin gida, Dr. Magdalene Ajani, ta rattaba hannu a ranar Litinin a Abuja.

A cewar…

Gwamnatin tarayya ta ba da hutun karshen shekara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment