washington dc —
A yau Litinin, majalisar zartarwa ta tarayyar Najeriya ta amince da sauya wa jami’ar Abuja suna zuwa ta Yakubu Gowon.
Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris ne ya bayyana wa manema labaran fadar shugaban kasa hakan a Abuja biyo bayan taron majalisar…
Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami’ ar Abuja Zuwa Ta Yakubu Gowon …C0NTINUE READING >>>>