Gwamnatin Kebbi Ta Raba Shinkafa Don Tallafa Wa Kiristoci

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bai wa Kiristoci kyautar manyan motocin shinkafa guda uku don tallafawa bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara.

Mataimakin gwamnan na musamman kan harkokin addinin Kirista, Samuel Audu Dabai, ya bayyana hakan yayin wata hira da gidan talabijin na…

Gwamnatin Kebbi Ta Raba Shinkafa Don Tallafa Wa Kiristoci …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment