Gwamnatin Kano za ta dauki sabbin ma’aikatan lafiya

Gwamnatin Kano za ta dauki sabbin ma’aikatan lafiya a fadin jihar domin inganta bangaren.

Darakta mai kula da harkokin lafiya a hukumar kula da lafiya a matakin farko ta jihar Kano Hajiya Aisha Abdulqadir Makkatu ce ta bayyana hakan a ranar Talata.

Ta kuma ce hukumar ta su…

Gwamnatin Kano za ta dauki sabbin ma’aikatan lafiya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment