Gwamnatin Kano za ta dauki lauyoyi 70 aiki

Gwamnatin Kano za ta dauki lauyoyi 70 aiki …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da daukar lauyoyi 70 aiki a wani yunkuri na gwamnatinsa don bunkasa damar samun aiki da kuma karfafa bangaren shari’a na jihar.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da daraktan wayar da kan jama’a a ofishin shugaban ma’aikatan gwamnati na jihar Kano, Aliyu Yusuf ya fitar a safiyar Juma’a.

A yayin kula da tantancewar karshe ga wadanda aka zaba, shugaban ma’aikatan gwamnati, Abdullahi Musa, ya yabawa gwamnati bisa…

>

Leave a Comment