washington dc —
Gwamnatin Jigawa ta bayyana cewa ta bankado ma’aikatan bogi 6, 348 yayin aikin tantance ma’aikatanta daya gudana a jihar.
Kwamishinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu na jihar, Sagir Musa ne ya bayyana hakan a sanarwar da ya fitar yau Talata a birnin Dutse.
Ya…
Gwamnatin Jigawa Ta Bankado Ma’aikatan Bogi 6, 348 …C0NTINUE READING >>>>