Gwamnatin Borno Ta Yi Sabuwar Hubbasa a Yunkurin Kawo Karshen ‘Yan Ta’adda

Gwamnatin Borno Ta Yi Sabuwar Hubbasa a Yunkurin Kawo Karshen ‘Yan Ta’adda …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin jihar Borno ƙarƙashin jagorancin Gwamna Babagana Umara Zulum ta ba da ƙarin kayan aiki ga rundunar sojojin NajeriyaGwamna Zulum ya ba da motoci da babura ga sojoji waɗanda ke aikin samar da tsaro a ƙaramar hukumar Dikwa da ke jiharZulum ya kuma yabawa sojojin kan goyon bayan da suke bayarwa wajen sake tsugunar da mutane ƴan gudun hijira a Dikwa da kewaye

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum,…

>

Leave a Comment