Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara ya amince da biyan kyautar albashin wata guda ga ma’aikatan gwamnati da na hukumomi a jihar.
Wannan amincewar ta fito ne a wata sanarwa da Shugaban Ma’aikatan Jihar ya fitar a ranar 28 ga Disamba, 2024.
Rahotanni sun bayyana cewa wannan…
Gwamnan Zamfara zai bada kyautar albashin wata guda ga ma’aikata …C0NTINUE READING >>>>