Gwamnan Kano, Abba ya sa hannu a kan kasafin kudin 2025

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sa hannu a kan dokar kasafin kudin shekarar 2025, wanda ya tasamma sama da Naira biliyan 719.

Gwamna Yusuf ya amince da sanya hannu a kan kasafin ne bayan majalisar dokokin Kano ta yi kari akan dokar kasafin daga sama da Naira…

Gwamnan Kano, Abba ya sa hannu a kan kasafin kudin 2025 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment