Gwamnan APC Ya ba Mutane Mamaki, Ya Halarci Taron Ɗan Majalisar LP

Gwamnan jihar Ebonyi ya jagoranci kusoshin APC sun halarci taron rabon tallafi na ɗan majalisar tarayya na jam’iyyar LPFarancis Nwifuru ya bayyana cewa ya halarci taron ne saboda siyasa ba gaba ba ce kuma ɗan majalisar abokinsa neYa buƙaci ɗan Majalisar ya dawo APC tun kafin lokaci…

Gwamnan APC Ya ba Mutane Mamaki, Ya Halarci Taron Ɗan Majalisar LP …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment