Gwamna zai Tura Mata 1,000 Karatu Fannin Lafiya, zai Raba Kwamfutoci Miliyan 1 …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamnatin Neja ta fara shirin samar da kwamfutoci masu tarin yawa ga ɗaliban makarantun gwamnati a jiharGwamna Umaru Bago ya fara shirin daukar nauyin karatun mata 1,000 kowace shekara domin karatu a fannin lafiyaUmaru Bago ya fadi haka ne yayin wani taro da ya samu halartar manyan shugabanni da suka hada da mai alfarma sarkin Musulmi
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin…
>