Gwamna Zai Raba Tallafin Naira Biliyan 3.9, Za a ba Jama’a Katin Cire Kudi

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya ware sama da Naira biliyan 3.9 domin tallafawa al’ummaZa a raba tallafi a yankuna 65, manoma 19,068, da kananan ‘yan kasuwa 4,095 domin bunkasa tattalin arzikin jiharShirin ya tallafa wa mutane sama da miliyan 1.9 a zagayen da ya gabata…

Gwamna Zai Raba Tallafin Naira Biliyan 3.9, Za a ba Jama’a Katin Cire Kudi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment