Gwamna Ya Fusata ASUU, Malaman Jami’a Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani …C0NTINUE READING HERE >>>
Kungiyar ASUU reshen jami’ar Legas ta tsunduma yajin aiki kan gazawar gwamnatin jihar na aiwatar da karin albashin malamanYajin aikin ya samu goyon bayan kwamitin hadin gwiwar kungiyoyin ma’aikatan jami’a, ciki har da NASU, SSANU, da NAATMalaman jami’ar sun koka kan bambancin albashi da ake samu tsakanin jami’o’in jihar Legas, tana bukatar daidaito cikin adalci
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama…
>