Gwamna Ya Buɗe Ƙofar Haɗa Kai da Wasu Jam’iyyun Siyasa Gabanin Zaben 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamna Soludo na jihar Anambra ya bayyana cewa ƙofar APGA a buɗr take ta haɗa kawance da kowace jam’iyya mai aƙidar ci gabaCharles Soludo ya ce jam’uyyar APGA ita ce ta farko da ta yi rijista a hukumance da take a kawo ci gaba a NajeriyaGwamnan ya ce a shirye suke su haɗa karfi da karfe da kowace jam’iyya domin kai Najeriya tudun mun tsira
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da kullum
>