Gwamna Uba Sani ya halarci kade-kaden Kirsimeti

Gwamna Uba Sani ya shawarci mazauna Jihar Kaduna da su dakile tasirin masu tsattsauran ra’ayi na kabilanci da addini ta hanyar rayuwa cikin zaman lafiya da hadin kai domin samun cigaba mai dorewa.

Gwamnan, wanda ya jaddada cewa ba za a samu ci gaba ba tare da zaman lafiya da…

Gwamna Uba Sani ya halarci kade-kaden Kirsimeti …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment