Gwamna Sani Ya Mayar Wa Iyalan Abacha Filayen Da El-Rufai Ya Kwace Musu

Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya mayar wa iyalan marigayi Janar Sani Abacha fili guda biyu da ke wurare biyu daban-daban a cikin garin Kaduna shekaru biyu bayan tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai ya kwace su.

 

Filayen guda biyu masu lamba 9 Abakpa GRA, Kaduna, mai girman…

Gwamna Sani Ya Mayar Wa Iyalan Abacha Filayen Da El-Rufai Ya Kwace Musu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment