Gwamna Radda Ya Yi Sababbin Nade Nade a Gwamnatinsa

An yi rabon kujeru a jihar Katsina yayin da Gwamna Dikko Umaru Radda ya naɗa sababbin muƙamai a gwamnatinsaGwamna Radda ya naɗa sabon kwamishina da shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Katsina a ranar Alhamis, 12 ga watan Disamban 2024Tsohon ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kafur/Malumfashi ya zama sabon shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Katsina

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi…

Gwamna Radda Ya Yi Sababbin Nade Nade a Gwamnatinsa …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment