Gwamna a Najeriya Ya ba Kowane Ma’aikaci da Ƴan Fansho Kyautar N100,000

Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya ba da umarnin turawa kowane ma’aikaci alawus na N100,000 albatkacin bikin kirismetiFubara ya amince a bai wa ƴan fansho kyautar wannan kudi daidai da ma’sikata duk domin su yi shagulgulan kirismeti cikin walwalaShugaban ma’aikatan gwamnatin…

Gwamna a Najeriya Ya ba Kowane Ma’aikaci da Ƴan Fansho Kyautar N100,000 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment