Gwamna a Arewa Ya Sauya Sheƙa daga PDP Zuwa Jam’iyyar APC? Gaskiya Ta Fito …C0NTINUE READING HERE>>>
Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Filato ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa ya sauya sheka daga PDP zuwa APCMutfwang ya yi Allah wadai da wani hoto da kw yawo a soshiyal midiya wanda aka ganshi tare da gwamnonin APC kuma wai suna jiran TinubuYa ce duk wannan wani makirci ne na wasu masu son tada fitina da ɗauke hankalin jama’a daga biyayyarsa ga PDP
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau…
Gwamna a Arewa Ya Sauya Sheƙa daga PDP Zuwa Jam’iyyar APC? Gaskiya Ta Fito …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>