Guguwa Mai Ƙarfi Ta Sa An Soke Wasan Liverpool Da Everton Na Yau

Guguwa Mai Ƙarfi Ta Sa An Soke Wasan Liverpool Da Everton Na Yau …C0NTINUE READING HERE >>>

An ɗage wasa tsakanin Everton da Liverpool wanda ake wa lakabi da Merseyside derby a filin wasa na Goodison Park saboda rashin kyawun yanayi inda aka samu iska mai ƙarfi wanda ake kira Storm Darragh ya haddasa.

Hukumomi sun ba da gargadin iska mai ƙarfi da ka iya shafar wasan a Merseyside wanda aka shirya yi a safiyar ranar Asabar. An ɗage wasan ne bayan wata ganawa da ƙungiyoyin biyu suka yi da wakilai daga ‘yansandan Merseyside da na Liverpool City Council.

Sanarwar da…

>

Leave a Comment