Gobara ta kashe ma’aurata a Kano …C0NTINUE READING HERE>>>
Wata gobara ta yi sanadiyyar rasuwar wani magidanci mai shekara 67, Muhammad Uba, da matarsa mai shekara 52, Fatima Muhammad a Kano.
Lamarin ya faru ne a ranar Jumma’a a unguwar Rangaza Layin AU da ke karamar hukumar Ungogo.
A cewar mai magana da yawun hukumar kashe gobara ta jihar Kano, Saminu Yusif Abdullahi, dakin kula da ayyukan gaggawa na hukumar ya karɓi kiran neman agaji daga ɗaya daga cikin ma’aikatansa, FS Ahmad Abubakar, da misalin ƙarfe 01:45 na safe.
Ya…
Gobara ta kashe ma’aurata a Kano …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>