Ganin Girma Da Kwarjinin Annabi (SAW)

Ganin Girma Da Kwarjinin Annabi (SAW) …C0NTINUE READING HERE>>>

Assalamu alaikum, masu karatu, barkanmu da sake haduwa a wannan makon. Za mu karasa batun aure da muke yi kafin daga bisani mu dora da wani darasin.

Kamar yadda muka yi bayani a makon da ya gabata, wata rana, Annabi Dawud, yana cikin dakinsa yana Ibada, sai ga Mutane biyu sun shigo ba tare da masu gadinsa sun sani ba, sai ya razana, ya ce musu ku kuma su waye kuma daga ina, sai daya ya ce “wannan dan’uwana ne, yana da shanu 99, ni kuma ina da daya, amma ya matsa min sai na ba…

Ganin Girma Da Kwarjinin Annabi (SAW) …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment