Firaministan Kasar Sin Ya Yi Shawarwari Tare Da Shugabannin Muhimman Kungiyoyin Tattalin Arzikin Kasa Da Kasa …C0NTINUE READING HERE >>>
Yau Litinin, a Bejing, fadar mulkin kasar Sin, firaministan kasar Li Qiang, ya yi shawarwari da ake kira “1+10” tare da shugabannin wasu muhimman kungiyoyin tattalin arziki na kasa da kasa, ciki har da shugabar sabon bankin samar da ci gaba, Dilma Rousseff, da shugaban bankin duniya, Ajay Banga, da babbar darektar hukumar cinikayya ta duniya wato WTO, madam Ngozi Okonjo-Iweala, da kuma babbar darektar asusun bada lamuni na duniya ko kuma IMF a takaice, madam Kristalina…
>