FBI Ta Tasa Keyar Dan Najeriya Zuwa Amurka Kan Zargin Damfarar Intanet Ta $6m …C0NTINUE READING HERE>>>
washington dc —
Alkalin Alkalan Amurka, Susan Lehr ta sanar da tasa keyar Abiola Kayode, mai shekaru 37, daga kasar Ghana zuwa gundumar Nebraska, ta Amurka kan zargin samunsa da hannu a zambar dala miliyan 6 ta intanet.
A cewar sanarwar da ofishin alkalin alkalan Amurkan ya fitar a gundumar Nebraska a jiya Alhamis, ana zargin Kayode wanda ya jima a jerin sunayen mutanen da hukumar, FBI, mai yaki da manyan laifuffuka a Amurka ke nema ruwa a jallo, da hannu a badakalar yin zamba ta…
FBI Ta Tasa Keyar Dan Najeriya Zuwa Amurka Kan Zargin Damfarar Intanet Ta $6m …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>