Fannoni Da Ke Kan Gaba A Kasafin Kudin 2025 Da Shugaba Tinubu Ya Gabatar

washington dc — 

Tsaro, raya kasa, lafiya da ilimi ne fannonin da suka samu kaso mafi tsoka a kasafin kudin Naira tiriliyan 47.9 da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatarwa zaman hadin giwar zaurukan majalisun kasar 2 da maraicen yau Laraba.

“Ina mai farin cikin gabatar wa wannan zaman…

Fannoni Da Ke Kan Gaba A Kasafin Kudin 2025 Da Shugaba Tinubu Ya Gabatar …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment