Dan majalisa mai wakiltar Kaduna ta Arewa ya yi zargin cewa ana asarar kudin gwamnati ta abubuwan da ke kunshe a kasafin kudiYa ce abin takaici ne yadda ma’aikatu ke sanya kasafin abubuwa iri guda a kasafin kowace shekara da ake gabatar wa majalisaBello El Rufa’i ya zaburar da majalisa…
El Rufa’i Ya Fito da Dabarar Toshe Almundahana a Kasafin Kudi a Majalisa …C0NTINUE READING >>>>