Dubu Ta Cika: An Kama Wani Malamin Addini da Ke Taimakawa Ƴan Bindiga a Zamfara

Kungiyar ‘yan banga ta cafke malamin addini mai suna Alhaji Labbo Illela bisa zargin taimakawa ‘yan bindiga a ZamfaraMalamin ya ce ya dade yana taimaka wa shugabannin ‘yan bindiga ta hanyar tsafe makamansu da addu’o’in neman sa’aAlhaji Labbo ya ce ya shafe shekara shida yana aiki da…

Dubu Ta Cika: An Kama Wani Malamin Addini da Ke Taimakawa Ƴan Bindiga a Zamfara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment